Mutane aƙalla 64 sun mutu bayan wasu jiragen ƙasa guda biyu masu saurin gudu sun yi karo da juna a tsakiyar ƙasar Sifaniya, yayin da ake...
Daga Isma’il Adamu Aƙalla dalibai 64 na makarantar sakandaren kimiyya ta gwamnati da ke Batagarawa, a jihar Katsina, aka garzaya da su asibiti biyo bayan rigakafin...
Daga Khadijah Aliyu Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da wani kudiri da ke neman yin gyara ga Kundin Tsarin Mulkin Tarayyar Najeriya na shekarar 1999,...
Daga Shindong Bala, Kaduna Nijeriya za ta fara kera makamai da sauran kayayyakin tsaro , domin amfanin ƙasar da kuma fitar da su zuwa ƙasashen waje,...
Daga ALI MUHAMMAD RABIU Tsohon Ministan Harkokin Wajen Najeriya, Farfesa Ibrahim Gambari, ya yi kira ga matasan ƙasar da su rungumi tattaunawa, riƙon amana da shugabanci...
Daga Aliyu Lawal, Minna Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Al’umma, Mohammed Idris, ya buƙaci mambobin jam’iyyar APC da su tabbatar sun zaɓi dukkan ’yan...
Wasu ’yan bindiga da ake zargi da aikata laifuka sun kashe fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Yahaya Masussuka, a gidansa da ke Ƙaramar Hukumar Dutsin-Ma ta...
Daga Isma’il Adamu Rundunar ’yan sandan jihar Katsina ta tabbatar da kashe fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Yahaya Masussuka, da wani mutum mai suna Malam Adamu...
Daga Khadijah Aliyu Majalisar Dokokin Jihar Kano ta tantance tare da tabbatar da naɗin mutane shida da aka gabatar domin zama kwamishinoni a Majalisar Zartarwar Jihar....
Daga Khadijah Aliyu Ƙaramar Hukumar Ungogo ta Jihar Kano ta ƙaddamar da wani shirin wayar da kan jama’a domin shigar da yaran da ba sa zuwa...
Daga Aliyu Lawal Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Nijar ta sanya Cibiyar Ayyukan Gaggawa ta Lafiyar Jama’a (PHEOC) cikin shirin ko-ta-kwana, biyo bayan tabbatar da bullar cutar...
Daga Bello Wakili Gwamnatin Tarayya ta fara aiwatar da matakan gaggawa na kare lafiyar jama’a, bayan tabbatar da bullar cutar Ebola a Babban Birnin Tarayya, Abuja....
Daga Usman Muhammad Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da kashe sama da naira biliyan 1.4 wajen aiwatar da ayyukan mazabu na shekarar 2026 a mazabu 30...
Daga Usman Muhammad Zaria Majalisar Zartarwa ta Jihar Jigawa ta amince da kashe sama da naira miliyan 380 wajen samarwa da girka na’urorin samar da wutar...
Daga ABDULLAHI JALALUDDEEN, KANO Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama wani mutum da ake zargi da aikata fashi da makami, tare da ƙwato bindigar AK-47...